Yarjejeniya Ta Duniya da ke Aiki

Yarjejeniya Ta Duniya da ke Aiki

Shirin Yarjejeniya Ta Duniya – Nijeriya.

 
 
Manufar shirin yarjejeniya ta duniya itace domin inganta sauyin rayunsa mai Jurewa da kuma na alumma baki daya, wanda ke kafe fan dabi’u, day a kunshe bangirma da kula na rayuwan alumma, albarkatun doron kasa da ake alfahari da shi, yancin’yan adam a duniya, girmama hanyoyi da ake das u dabam- dabam yancin tattalin arziki, demokuradiya, da al’adar zaman lafiya.
 

YADDA ZAKA IYA TAIMAKAWA KO CUSA KAI.
Shirin Yarjejeniya Ta Duniya yana karfafa mutane, su yi amfani da  Yarjejeniyar a rayuwansu nay au da kullum da kuma ma’aikata da suke aiki. Akwai hanyoyi da dama da zaka iya cusa kai ka kuma taimaka wajen cimma tabbacin aiwatar da burin Yarjejeniya Ta Duniya. BUGA NAN don Karin bayyani.

TSARINGUDANARWA GAME DA AIKIN YARJEJENIYA TA DUNIYA TA WURIN HANA CINKOSO
Manufar wannan tsarin gudanarwa itace domin tabbacin gudanar da cigaba kan hana cinkoson ayuka a madadin Yarjejeniys Ta Duniya. Tsarin gudanarwa da aka lisafta a kasa, sun e kayan aiki da aka zana domin taimakawa mutane wajen tafiyar da ayuka da ked a halaka da Yarjejeniya Ta Duniya, a hanyoyin da ke dai-dai da manufofin yarjejeniye te Duniyar.

 
 
YARJEJENIYA TA DUNIYA “SHIRIN YARJEJENIYA TA DUNIYA”
Zattaswa ce ta kafaffun ka’idar gaskiya, zaman lafiya da cigaba a karni na 21. aiki ne da ya kunshi mutane da dama a bangarori dabam-dabam na duniya, kungiyoyi tare da ma’aikatu da suka cisa kai wajen karfafawa da aiwatar da manufofi da dabi’u na wannan Yarjejeniya Ta Duniya.